[News]DITV/Alheri Radio Interviewed with Don Aleey

Alhmadulillah As life keep on Growing Up, Don Aleey Received and invitation from Alheri Radio Kaduna, on A Program named "Hasken Mawaka" with Abdulrashid Hasken Waka, the program place as Follow [in Hausa Language]:-

[Alheri Radio] "To Assalamu alaikum masu sauraronmu a wannan lokaci acikin wannan shirin name wato "Taurarun Mawaka" wanda DITV/Alheri Radio ke kawo muku akowace lidi da misalin karfe 1:00pm, Ni naku hasken waka domin sanin bakon namu nayau sai abiyu sannu a hanka domin saurara"

To bako munama sallama da kuma barka da zuwa, a yanzu masu sauraro sunason suji bakon namu nayau, Wanene Shi? Takai Taccen Tarihinshi?
Kodayake Masu iya hausa nacewa waka abakim mai ita tafi dadi, bisimillah.

[Don Aleey] "To Dafarko sunana Aliyu kuma anfi sanina da Don Aleey, Ni haifaffan Cikin Garin Kaduna, Nayi Primary a Uncle Badoo,  Secondary kuma Nayi a Committee.

[Alheri Radio] To Madallah Don Aleey, 
Tambayarmu yafarko agarrka shine: A matsayinka na mawaki, wata kalan waka kakeyi, ko koh inda wacce karkata zuwa gareta, tunda kaga akwai wakoki dayawa, kamar na Soyayya koh na yan NaNaYe ko kuma Hausa Raps Watau ingausa ko Shinkafa da wake, da dai sauran kalan wakoki, kai wacce kakeyi ko kafi karkata zuwa gareta?


[Don Aleey] To a Halin gsky ni ina wakar Hausa Raps ne ingausa kenan ko shinga da wake kamar yadda kafa.

[Alheri Radio] Shin Ko Don Aleey zai gayamana dalili koh kuma abunda yaja Hankalinka kashiga ita wannanr harkar watau sana'ar waka?

[Don Aleey]........
Download the Audio bellow to
Listen the Complete program


OR


Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990

#Hausa9ja.Ga News


Share ON +