Don Aleey Yaziyarci Cool Fm Kano
Rahama Radio kano
Tareda
 Cool FM Kano
Sun tattauna da don Aleey on Saturday 16 July, 2018.

Gidan radion biyu sun tattauna dashi akan abunda yashafi wakarsa tareda rayuwarsa, wanda hakan yanuna mahimmancin riko da sana'ar dawakin yayi.. Bayan tattauna dashi yabayar da tatakaitaccen tarihinsa, da kuma dalili dayasa yashiga harkar waka, wanda daga bisani ya rera waka agidajan radio tomin yakara nuna fasaharsa.

Bayan gama tattaunawar dashi, yanuna matukar farin cikinsa da kuma nuna cewa akodayaushe suka bukaci yazo, lallai zai amsa musu.

Sannan kuma yayi godiya ga daukacin alumma tareda godiya ga Allah Madaukakin sarki.