[News] Don Aleey Visited FCT Abuja

Assalamu Alaikum...
Ayayin da muke kawo muku alabarai na mawaka da wadansunsu,
mawaki Don Aleey, ya ziyarci garin abuja lahadin datagabata, wanda yagabatar da show a maitama wanda yake agarin abuja.

Bayan zantawarmu da mawakin ya nuna godiya tayanda masoya (fans) suka tarbeshi hannu bibbiyu, sannan yayi fatan alkhairi ga kowa masoyanshi nakusa dana nesha...

Mawakin yagabatar da wasu wakokinsa aharabar wajan, wadan da  sune; WankaNeh, Waye kwaro, Bikin kafiya.

Sannan daga karshe mawakin yayi fatan alkhairi ga ilahiran masoyansa da kuma musu albishir na fitowar albom mai suna "Yarima".

Yananan fitowa.
#Hausa9ja.Ga News

Share+

Facebook Twitter Google Youtube Instagram SnapChat