Babu Irina | Lil Cele ft s-poezeen prod by M A

Lailal waqa baiwace kuma basirace!!!
Download this new track Babu Irina by your boy Lil Cele ft S-poezeen kasha mamaki Lil Cele yaro ne dan bala'I mai tasowa wanda shekarunsa basu wuce sha ukku ba 13 amma in kaji talent dinshi sai kace dan shekara talatin ne 30
Don haka guys just download and share to your family and friends indai har Ana_tare

[Download Music]

Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990

Post a Comment

1 Comments