Welcome To Hausa9ja.Ga Your No.1 Arewa Promotion Website

Breaking

Post Top Ad

Tuesday, 18 December 2018

Don Aleey Visited kebbi state


Don Aleey visited kebbi state


Breaking News
Takaitaccen labarin da Don Aleey yaje kebbi state.
Daga nan daya gama show dinshi ankaishi babbar fada a inda masoyanshi suka taru, suma nuna farancikin zuwansa garinsu idan ya amsa katin gayyatarsu sunyi farin cikin haka, 
shima Don Aleey yayi farin cikin haduwa dasu da kuma yadda suka tarbeshi, azan tawarmu dashi yashema mana cewa; yayi farin cikin ganin masoyanshi, sannan yayi musu albishir
 dacewa album dinshi yananan fitowa bada jimawaba.

Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot