Madim School Graduation 2018


MADARASATU AISHATU DAN'IYA MISAU
No.22 Fulani Road bdarawa kaduna
 tayaye dalibanta karo na 15, kimanin shekaru 35 da assasa makaranatar, wanda taron yagudana ayau (2/12/2018) a  SMC Hall wanda yake unguwar dosa kaduna state.

Ayayin Gaddamar da sabain cigaban da makareantar dasamu, Ta Kaddamar da MAGAZINE, wanda yake kunshe da ababe da dama, kamar Tarihin makarantar tun daga assasata izuwa kafata har zuwannan lokacin, tare da Nasiha da dalibai masu sauka duk yana cikin magazine din.

TAKAITACCEN TARIHIN MADIM:- Wannan makaranta ankafatane farko tun daga kyautar fili da wata baiwar Allah sai suna (Hajiya Aisha Aliko Muh'd Dan 'iya Misau) Wanda mai Gidanta ya Mallakamata shi wato (Alhaji Aliko Muhammad Dan'iya misau) ashetarata 1983 ta hannun Marigayi (sheik Abubakar Gumi) atafsirin dayake gabatarwa a watan ramadan, abisa hakadai Hajiya tabada N17,000 domin a gina wasu ajujuwa, haka makaranta tacigaba da daukaka har zuwa wannan lokacin.

DALIBAI MASU SAUKA:- 1*Daliban sun kasu kashi Uku, kasu Nafarko suna Dalibai 'yan ibtida iyya watau (Primary)
2* kaso nabiyu sune yan Sanawiyya watau(SIS One)3* Sai kaso na uku sune yan Qalun masu riwaya (Qur'anic Memorization)

MAGAZINE:- Sanna makaranta mai suna asama tagabatar da Magazine nata, wanda yakunshi cikakken tarihin makaranta, malamanta, nasiha, Daribai masu sauka.


RUFE TARO DA ADDUA:- Daga karshe anrufe taro da Addua kamar yadda akasaba akowana taro, sannan makaranta tayi fatan alkhairi da kuma fatan kowa yakoma gida lfy.


C-2018

Post a Comment

0 Comments