Welcome To Hausa9ja.Ga Your No.1 Arewa Promotion Website

Breaking

Post Top Ad

Monday, 7 January 2019

Don Aleey Visited Yola state


Don aleey visited yola state


 Breaking New

Ranar Litinkn data gabata  (30/12/2018)
Sanannar mawakinnan wato don Aleey yaziyarce garin yalo biaa ga wani dalili na musannan


Wanda hakan yabashi damar yin show agarin na yola, mutane sunyo dandalo bisa ga aladawa na tarban bako da nuna marincikinsu sannan shima yayi nuna farin cikinsa afili


Bisa ga yadda suka tarbeshi.
Sannan yayi godiya ga dunbin masoyanshi naduniya baki daya.


Dakuma yi musu alkawarin fitowar album nashi nanan bada jimawaba.


Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990

No comments:

Post a Comment

Post Top Ad

Your Ad Spot