Wizkant Visited Kaduna State


Wizkant visited kaduna state
breaking News
Wizkant yaziyarji Kaduna state, awannan sabuwar shekaran ayanda yagabatar da (show) a Gamji Park adaran Lahadin daya gabata


Kamar dai yadda aka saba mutane sunyi cuncurinda wajan kallansa, sannan kuma sunyi farin cikin zuwarsa jaharsu

Mawakin yayi farin cikin ayanda yaga masoyanshi da irin soyayyar da suke nuna masa, daga bisani shima yayi kokarin nishadartar dasu da wakokinsa.
Akarshe mawakin yayima masoyanshi fatan alkhairi da kuma nuna musu cewa yana tare dasu ako ina, sannan kuma suci gaba da bibiyan wakokinsa domin nishadantar dasu.
Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990


Post a Comment

0 Comments