El-rufa'i yayi suka akan maganan atiku "Addu'ar talakawa bayaci"


Ajiya ne (14/02/2019)
Akayi hira da gomnar hajar Kaduna mal.Nasiru el-rufa'i akafafan yada labarai kamadaga (Tashar 'yanshi/ Alheri Radio/ Karama Radio/ Freedom FM/ da sauransu)

Antambaya Gomnar mezaice gameda maganar Alh.Atiku abubakar wanda yace "addu'ar talakawa bata aiki"

Gomnar yabada amsa a'inda yace: "Asanina bansan wani Aya ko hadisi wanda shi atiku yake magana akan taba, amma nasan almajirai (malamai) sunce; addu'ar wanda aka zalunta bata faduwa kasa domin kuwa ana amsarta.

Idan kuka kula gameda talakawan Nigeria, ana kwashe dukiyansu, ana tafiya dasu kashashen waje, kenan anzaluncesu dan haka idan sukayi addu'a tabbas za'a amsheta.

Inaganin cewa shi atiku dayake wannan maganan baisan ayoyinba, bisa ga la'akari akan yan takarar PDP kusan haka suke, sai dae sukoma wajan wannan matar wacce takasa karatu domin kusab tafiyansu daya.

Kasan cewar mapiya yawancinsu basu iya karatu ba musamman kananun sororinnan na juzu'in farko na qur'an".

Wannan shine karshen maganan gomnar kaduna.

#Hausa9ja.Ga Report

Post a Comment

0 Comments