Wakar Zaben katsina State NATA chairman | By Salahuddeen garkuwa

Wakar mai taken Zaben katsina State NATA chairman,kusaurareta tana da ma'ana tare da cikakkun bayanai akan muhimmancin kungiyar NATA a jihar katsina tare da irin nasarar da kungiyar NATA yasamu akasa dama

duniya baki daya.Ina tunatar da daukakin masoyana cewar kusaurari zuwan kundin kikakkun Wakokin kungiyar NATA na video nan bada jimawaba. Salon daban, aikin garau, murya bajau, sauti radau, hoto payau kuma musamman Don nishadeen Ku masoya.domin Karin bayani Salahuddeen garkuwa @facebook, twitter, instagram. Com

Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990

Post a Comment

0 Comments