Wakar Murnar Cikar Kungiayar NATA Shekara Dari | Daga Salahudden GarkuwaSabuwar wakar salahuddeen(garkuwa) mai taken murnar cikar kungiyar NATA shekaru Dari,watau Nigerian Automobile Technicians Association (NATA) Ina daukakin kanikawa,Direbobi tare da masu hawan ababen Hawa,wannan kungiya takuce.Kusaurari wannan wakar domin tana dauke da irin Nasarori tare da cikaban da kungiyar NATA ta samu tare da matsayin da kungiyar NATA takai a Najeriya dama Duniya baki daya. Domin samun cikakkun bayanai ko tuntubarmu kaitsaya, Dandalin  Salahuddeen(garkuwan Matasan kungiyar NATA)@facebook,Twitter, Instagram, YouTube, WhatsApp at 08067812089.com


Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990

Post a Comment

0 Comments