Sanadin So | BY Salahudden Garkuwar Matasa
Gareku masoya tare da ma,abota soyayya ku saurari sabuwar Wakar salahuddeen (Garkuwa) mai taken 'SANADIN SO' wakace da take da kun sassun bayanai musamman akan lamarin da yashafi soyayya,hakika an aiwatar da wakar akan Salo daban,aiki,garau,murya bajau,sauti radau kuma musamman don nishadeen Ku masoya.Zaku iya tuntubar salahuddeen(garkuwa)kaitsaye a shafinsa na Facebook, Twitter, Instagram, WhatsApp at 08067812089Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990

Post a Comment

0 Comments