Wakar Baikon Alh Musbahu Ganuwa & Hajiya Zainab Ummee | Salahudden Garuwar Matasa


Sabuwar wakar salahuddeen (garkuwa)wacce yayiwa Alh misbahu Ganuwa tare da Amaryarsa Hajiya Zainab Ummee.Hakika buri da kuma fatan dukkanin masoyi baiwuce mararin shaukin fatan son kasancewa da dukkanin abun da yakwanta aransaba,Wannan dalilinne yasa Ni salahuddeen garkuwa Na shirya tsab Na rera kuma Na dokawa masoya waka domin tayasu murnar hawan layin hanyar Aure (Baiko)ina masoya,yan kasuwa,gami da yan siyasa tare da masu bukatar a tallata masu kayansu ga damahh kai tsaye Ku tuntubi Salahuddeen garkuwa @facebook,Twitter, Instagram, WhatsApp at 08067812089


Promote Your Music
Call/WhatsApp +2348103302990

Post a Comment

0 Comments