Yadda Zaka Samu Kyautar Kudin MTN Cikin Sauki

Nasan wasu da dama sun dade suna morar wannan garabasa. Wasu ma sati na biyu ne suke ci, yayin da wasu suke satin farko, wani kuwa yana da layin mtn fiye da biyar kuma duk yayi wannan garabasa a ciki.
Amma abin bakin ciki da yawa daga cikinmu sun tayi har sungaji basu samu ko kwandalaba. YAU ZAN NUNA MUKU YADDA ZAKU SAMESU CIKIN SAUKI. Koda kuwa tayi yaki. Koda layi goma na mtn kake dashi. Da yardar allah duka sai sun baka.
STEP.(1)
ka tabbatar kanada akalla naira talatin a layinka [30].
STEP.{2}
ka shiga wannan shafin  ka yi rijista nan kayi rijista da facebook account dinka.(wannan shine mai muhimmanci idan baka iyawa kasamu wani yayimaka).
STEP.(3)
KA DANNA WANNAN LAMB
AR
*142#
ZAKA GA YABUDE MAKA SAKO GUDA BIYU KAMAR HAKA:-
1} 'pay 40 naira and enjoy free daily mtn to mtn call valid till 11: pm.'
2} 'pay 150 naira and enjoy free mtn to mtn call valid for 7 days.'
Idan na farko kakeso sai kasa 1 kadanna ok za'a cire maka nara 40 a kayi ta kira kyauta har tsawon yini.
Idan na biyu kakeso sai kasa 2 kadanna ok za'a cire maka nara 150 a kayi ta kira kyauta har tsawon sati daya [kwana bakwai]
Shikenan ka gama samun garabasar sama da naira dubu talatin a layin mtn.
AKULA; KUDIN SUNA Gama aiki SATI DAYA.

Post a Comment

0 Comments