Cikekken Bayanin Abunda Yafaru da Maryam Booth tareda Video hakan.


Bayan sallama... Rahotanni suna zuwa da maganganu akan abunda yake faruwa da jarumar hausa film watau MARYAM BOOTH, wacce aketa kace-nace akan wani fai-fan video wanda yake yawo atsanin mutane gamata tsuraicinta da kuma danganta al-amarin da cewa abunda tagama aikawata ita da wani Senator kaduna wanda ke wakiltar kaduna tatsakiya watau UBA SANI.

MENENE GASKIYAR LAMARIN?
Maganganu Sun kasu kashi hudu (4)
1_Mafiya yawancin abokanan hultarda tareda wa'inda suke mu'amala da jarumar suna nuna cewa wannan sharri ne irin namakiya, kuma wanda bashine farko ba irin sharrukan da akeyima masu harkar fina finai kodai daga yan uwansu masu harkar ko kuma jama'a.
2_Wasu suna nune cewa "wannan video batun yanzu yakeba kuma su wa'inda suka dauketa sunyi barazana da wannan video kancewa zata dunga basu wanu kaso na kudi lokaci lokaci kuma duk sanda akayi rashin sa'a bata basuba tabbas zasu watsa wannan video... (Amma magana mafi inganci shine wannan yarjejeniyar baitabbata ba, kuma babu inganci akan wannan magana ta biyun)
3_Wasu suna ganin tabbas wannan video haka yake kuma sun aikata abunda jama'a suce fada gameda cewar sunyi lalata ita da uba sani.
4_wasu suna cewa wae kawayantane suka dauketa ayayinda take kokarin canza kaya kuma daga lokacinda ta fahimci hakan tayi kokarin kwace wayar.

SHIN DA GASKE ITACE A VIDEO?
Tabbas bisaga hujjoji bayyanannu sun tabbatar da cewa lallai Jaruma Maryam Booth itace acikin wannan video, sai dai babu wata hujja abayyane wanda zata nuna cewa ga ainihim abunda ta aikata, abunda mutane keta maganganu akansu, domin babu hotan video daya nunasu su biyu tsirara, duk video sunzo mabanbanta ne.

MENENE MAHANGA AKAN HAKA?
Izuwa yanzu bamuji komai daga bakin wanda ake zargi ba watau UBA SANI, haka ita maryam booth, sai dai tawallafa ashafinta na twitter kancewa tabar wandanda sukayi haka da Allah, domin shi zai magance mata.

#Hausa9ja.Ga News

Post a Comment

0 Comments