Gaskiyar Magana Tafito Fili daga bakin MARYAM BOOTH


Acikin kwanakinnan Maganganu da labarai sunata yawo gameda jarumar kannywood watau MARYAM BOOTH, wanda wani fai-fan video wanda ke bayyana tsuraicin maryam booth. Wasu suna danganta video tareda wani video na uba sani, amma gaskiya wannan ba gaskiya bane, domin video maryam booth da wancan video ba lokaci daya akayi ba.

SAKO DAGA MARYAM BOOTH
Nasamu video dayake yawo acikin wayoyin mutane jamadaga social media (Facebook, Twitter, Instagram), amma gaskiyar abu cewa yafito fili, kuna wanda yajagoranci wannan abun shine Ibrahim ahmad rufai (wanda aka fisani da DEEZEL)
Hakika yabayya abunda yake a boye kusan shekara UKU, tabbas Deezel tsohon saurayi nane, kuma yayi kokarin daukar video lokacinda nake sanya kaya ajikina, amma dana kula da abunda yakeyi nayi maza nakwace wayar, dun daga nan yakemin bara zana da wannan video akan nabashi kudi ko kuna yatona asiri tahanyar watsa wannan video.

Aduk lokacinda yazo da bukatar kudi, ina bashi, domin kare mutuncina amatsayina ta mace kuma sananna aduniya, domin gudun karya watsa wannan video, kwanan yazo dabukatan kudi, na nunamai banda kudi hakan yasa yawatsa wannan video batareda sanina ba."

  Shugaban fina-finai ta kannywood, yace: tabbas zasuyi iya yinsu wajan ganin abaiwa wacce aka tozarta hakkinta, kuma yace suna bincike akan mutane biyu, dazarar sun kamaso zasu mikasu ga hokuna.

#Hausa9ja.Ga News

Post a Comment

1 Comments

  1. Allah yasauwaka Gaskiya wanda yafidda wannan video baikyautaba don kowanrufama wani asiri Allah zai rufamai nashi idan ankace ayi tone tone baasan iyakan wadanda asirinsu zai tonuwaba Allah yatsare gaba

    ReplyDelete