Gaskiyar Bayyanar Maganin Cutar Corona VirusBisaga halinda duniya take ciki, akan cutar da yaya bulla kowace kasa aduniya, wanda atarihi ba'a taba samin wata cuta wacce ta girgiza duniya kamar wannan cutar.

YADDA CUTAR TAKE.
Itadai CORONO VIRUS cutace wacce take shiga da cutar mura, tayanda wani zai iya zafama wani (ITs), tahanyar shakar nunfashi mai cuwar, ko kuma musayar hannayi ko wani abu.

YADDA AKE KAMUWA DA CUTAR.
Tahanyar gaisawa da wanda yake dauke da wannan cutar ana iya dauka, Sannan idan aka shaki nunfashi mai cutar, kai hannu zuwaga baki ko ido ko hanci za'a iya kamuwa da cutar, sannan mutum daya zai iya shafawa mutane sama da dari wannan cutar.

ALAMUN GANE CUTAR.
Ana gane cutar Covid-19 tahanyar:
-Tari da atishawa
-Kasala watau mutuwar jiki
-ciwon makogoro
-Zazzabi
-numfashi sama sama ko kuma dakyar.

MAGANIN CUWAR CORONA VIRUS.
Likitocin duniya zanyita bincike domin gano maganin wannan jutar corona virus,
 hakan ya gagara, amma da taimakon Allah ansamu maganin cutar bayan binciken wasu likitoci dasukayi a kasar China.

#Hausa9ja.Ga News

Post a Comment

0 Comments