Goodluck Jonathan Ya Bayyana Abin Da Jami’an Tsaro Zasu Yi Kan Wadanda Suka Kai Hari Gidansa

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya yi kira ga jami’an tsaro da su yi bincike kan harin da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kai wa gidansa.
Kamfanin dillancin labarai na Hausa9ja.Com News ta ba da rahoton cewa, tsohon shugaban bai sami rauni ba a harin wanda aka yi zargi da kisan gilla ne.
Ko da shike wani jami’in tsaro da ke tsaye a gidan ya lashe mutuwa a harin amma har yanzu ‘yan sanda basu fitar da wata sanarwa ba.

Post a Comment

0 Comments